𝙐𝙩𝙝𝙒𝙖𝙣 𝙆𝙝𝙖𝙣 retweeted
Tun last 2 weeks wasu GROUP na scammers suke targeting Ι—ina...Amma Allah na ya fisu. πŸ˜‚ Suna Ζ™oΖ™arin amfani da Social Engineering wajen samun damar shiga harkata. Last week ina X Space, naga ruwan calls daga wani number. Bayan mun gama Space, na mayar da call. Wai an tura min kuΙ—i accidentally. Na tambaye su: β€œMun taΙ“a yin transaction ne?” Sai suka ce a’a. Kuma kuΙ—in daga POS aka turo. Na karΙ“i receipt a matsayin shaida, sannan na mayar musu da kuΙ—in. Na Ι—auka an Ζ™are. Sai jiya ina zaune, naga wani call. (Truecaller yace min Aisha Cham Gombe) β€œUmar ne, mai sayar maka da hula.” πŸ€£πŸ€“ Nace: "Wane Umar? Ban san wani Umar da nake sayan hula a wurinsa ba.” Kai tsaye ya chanza zance: β€œLambata ta Ι“ace. Kwana biyu ban samu damar yin sana’a ba, yanzu ina Ζ™oΖ™arin komawa sana’a.” Nace masa: β€œOkay, ina sauraronka.” Wai yana neman wata alfarma. Yana da daloli Ζ΄an $100 da yake son sayarwa, yana tambayata ko ina saya. A nan ne na fahimci abin da ake Ζ™oΖ™arin yi da hankalina. Nace masa: β€œAkwai wasu shops a tsakiyar Gombe. Kowa ya san su. Ka je can ka canza.” Na kashe waya. Bayan wasu mintuna... Na kara ganin wasu numbers Ι—in a Truecaller: β€œUmar Dollars da wani lambar shi kuma Umar POS.” πŸ˜‚ Nayi dariya kawai. Nace: β€œAllah na ya fi naku wallahi.” Alhamdulillahi, bani da wannan greediness Ι—in da zai sa mutum ya manta da hankali saboda ya ga damar samun riba cikin sauΖ™i. Wannan shi ne Social Engineering. Ba sai hacker ya shiga computer Ι—inka ba. Wani lokaci sai ya fara da: β€œAn tura maka kuΙ—i da kuskure.” Sai ya zama: β€œNi wane ne.” Daga nan: β€œIna neman wata alfarma.” Daga Ζ™arshe: β€œGa wata damar samun kuΙ—i.” Daga nan: "An kwashe maka wallet ko an Ι—auke ka ko an dmafareka" A hankali ake gina trust Ι—in har mutum ya sauke guard Ι—insa. Don Allah ku yi taka-tsantsan. Kada ku bari: - Greed ya rufe muku ido. - Tausayi ya cire muku hankali. - Familiarity ta sa ku yarda da stranger. - Urgency ta sa ku yi abu ba tare da verification ba. Idan mutum ya turo maka kuΙ—i da kuskure, kar ka mayar da shi zuwa wani account na biyu da ya aiko maka. Ko ya karΙ“a ta account da ya turo ko Ka tuntubi bankinka. Kuma ku riΖ™e azkar Ι—inku da kyau. Kuyi taka-tsantsan da mutanen zamani. Allah Ya sanya mana katangar Ζ™arfe tsakaninmu da miyagu.
49
17
166
4,127
Just 1 day left ☺️😊
Derive Options Cup has crossed $5M in raw options notional. Since our 6 Oct snapshot: > +$334,054 raw volume > NovaAtlas666 added 225,430 VXP, still 1st > @GeorgiCoper added 73,560 VXP, still 3rd 1 day left! Time to opt in πŸ‘‡ voltrade.xyz/competition/der…
4
266
Kanason samun Opportunity a Web3?. Idan har kanason samun aiki cikin sauki a Web3 ko Opportunities to kananun projects irinsu Voltrade sune suka dace kayi positioning kanka acikinsu. Duk lokacin da project yake Ι—an karami to a lokacin ne ake samun opportunities masu yawa a cikinsa. Voltrade platform ne na trading, Sannan suna da abubuwa dayawa aciki kamar Games, Trading competition da sauransu, zaku iya dubawa ta nan πŸ‘‡ voltrade.xyz/r/BWJUD2X3 Kawai connecting wallet zakayi shikenan kayi register kenan. Sannan idan kanason kayi positioning kanka to ka mayar da hankali akan campaigns da akeyi a telegram group dinsu πŸ‘‡ t.me/Voltradexyz Yawancin opportunities ana samunsu ne idan kashiga community na project dawuri Sannan kayi positioning kanka da kyau. Ko ba Voltrade ba ku jarraba irin wannan akan duk inda kukaga Ι—an karamin project.
5
2
33
689
𝙐𝙩𝙝𝙒𝙖𝙣 𝙆𝙝𝙖𝙣 retweeted
His hedge fund got beaten by AI. He took it personally. Meet The Boss. Episode 01: Double Top. 3-minute Bitcoin rounds. Humans vs AI agents. Same chart. Same clock. One leaderboard. Still backing humans? voltrade.xyz/games/double-to…
2
8
16
478
Don't judge someone's journey from what you see today. Give people time to prove themselves. When Maryam Dan Azumi emerged 1st in Qur'anic Recitation in Saudi Arabia, some people questioned why she was focusing on Qur'anic education instead of Western education and technology. Today, she has answered them with her achievement. ❀️ Highest CGPA from the Physics Department of Gombe State University. πŸŽ“πŸ† She proved that Qur'an and Western education can go together. Sometimes, the best response is not an argumentβ€”it is success. Congratulations Maryam! You have made us proud. πŸ‡³πŸ‡¬β€οΈ πŸ“Έ Alhusary Photo Studio
17
46
376
4,837
𝙐𝙩𝙝𝙒𝙖𝙣 𝙆𝙝𝙖𝙣 retweeted
Alhamdulillah 6$ successfully landed. @Uthmankhan_ πŸ₯°
5
1
7
89
𝙐𝙩𝙝𝙒𝙖𝙣 𝙆𝙝𝙖𝙣 retweeted
Watch this especially if you’re newbie, it will help you a lot.
8
8
76
1,823
𝙐𝙩𝙝𝙒𝙖𝙣 𝙆𝙝𝙖𝙣 retweeted
Received my reward! Thank you @Bitget_AI Stand With @bitget🩡🩡 #StandWithBitget
Big shoutout to myself for making it into the Top 16 at the Bitget Agent Playbook Tradethon! πŸ† My Playbook: BTCUSDT Perpetual EMA-RSI-ATR Trend Built around trend confirmation, momentum and ATR-based risk management. From building, testing, breaking, fixing and iterating, this has been a proper builder journey. πŸ› οΈ Still building. Still testing. Still trading. Top 16 today. More to build tomorrow. πŸš€ #Bitget #AgentPlaybook #Tradethon
42
4
179
6,054
A space din nan babu abinda bamu gani ba.πŸ˜… Idan kaga airdrop kana da Interest kawai kayi, Idan baka da Interest kayi gaba, Babu wanda zai iya baka tabbacin scam ko legit. Anyi dubunnai masu kama da legit a karshe sunyi disappointing mutane, haka nan anyi dubunnai da zakaga kamar bata lokaci ne kawai daga baya kuma kaga sunzama real. Akwai wani Airdrop kwanaki da akayi na masu iPhone, kamar wasa haka wasu suka dinga samun kuΙ—i, wasu $30 wasu $50 wasu sama da haka. So kawai idan dai fafukata kakeyi idan kagani kawai kayi ka cigaba da tafiya, Idanma bakayi ba watakila facebook zakazo kayi ta scrolling πŸ˜…πŸ˜….
4
116
A space din nan babu abinda bamu gani ba.πŸ˜… Idan kaga airdrop kana da Interest kawai kayi, Idan baka da Interest kayi gaba, Babu wanda zai iya baka tabbacin scam ko legit. Anyi dubunnai masu kama da legit a karshe sunyi disappointing mutane, haka nan anyi dubunnai da zakaga kamar bata lokaci ne kawai daga baya kuma kaga sunzama real. Akwai wani Airdrop kwanaki da akayi na masu iPhone, kamar wasa haka wasu suka dinga samun kuΙ—i, wasu $30 wasu $50 wasu sama da haka. So kawai idan dai fafukata kakeyi idan kagani kawai kayi ka cigaba da tafiya, Idanma bakayi ba watakila facebook zakazo kayi ta scrolling πŸ˜…πŸ˜….
6
4
40
753
𝙐𝙩𝙝𝙒𝙖𝙣 𝙆𝙝𝙖𝙣 retweeted
FAMILY, CHECK YOUR PORTFOLIOS πŸ‘€ Your welcome bonus is waiting. Check your balance and see when it unlocks. A little something from us to get you started. revenue.family/#portfolio
54,882
83,356
92,483
1,673,870
𝙐𝙩𝙝𝙒𝙖𝙣 𝙆𝙝𝙖𝙣 retweeted
48 𝙝𝙀π™ͺ𝙧𝙨 𝙋𝙧𝙀𝙒𝙀 𝙣𝙖 π˜Ώπ™–π™©π™– π™Žπ™„π™ˆ 🎊πŸ₯³ Daga yanzu zuwa 48hrs duk wanda zai siya Data sim MTN 120GB zan siyar masa ₦9,000 maimakon ₦10,000 da muke siyarwa. Wannan promo price ne da zai kare cikin 48 hours, Saboda haka bayan 48hrs din sim zai koma 10k dinsa. Masu sari kuma akwai naku promo din idan kunzo cikin 48hrs din. VALIDITY: 1 Month Tanayi a waya da Router Kuyi faka-faka kusaka order dinku ta wannan number a WhatsApp: πŸ‘‡ 09124912425 @Uthmankhan_
6
5
42
1,149
48 𝙝𝙀π™ͺ𝙧𝙨 𝙋𝙧𝙀𝙒𝙀 𝙣𝙖 π˜Ώπ™–π™©π™– π™Žπ™„π™ˆ 🎊πŸ₯³ Daga yanzu zuwa 48hrs duk wanda zai siya Data sim MTN 120GB zan siyar masa ₦9,000 maimakon ₦10,000 da muke siyarwa. Wannan promo price ne da zai kare cikin 48 hours, Saboda haka bayan 48hrs din sim zai koma 10k dinsa. Masu sari kuma akwai naku promo din idan kunzo cikin 48hrs din. VALIDITY: 1 Month Tanayi a waya da Router Kuyi faka-faka kusaka order dinku ta wannan number a WhatsApp: πŸ‘‡ 09124912425
5
4
19
519
Congratulations Trustchainer
Alhamdulillah Another win 7$ has successfully landed in my bitget account. @Uthmankhan_ πŸ’ͺ
1
1
214
Alhamdulillah Finally DATA SIM is Back.. Kullum mutanen da suke tambaya na data sim suna dayawa, so yanzu dai yadawo Alhamdulillah. Yanzu zaku samu MTN mai 120GB akan ₦10,000 Airtel 100GB akan ₦12,000. Hakan na Nufin yanzu kun daina Siyan 1GB akan ₦500, Tadawo ₦80 Kacal. Kuyi faka faka kusaka order a WhatsApp number πŸ‘‡ 09124912425
7
5
55
1,273
🚨 BREAKING: BITGET USERS REPORT WITHDRAWAL ISSUES Several Bitget users are reporting difficulties withdrawing their funds. At the same time, on-chain data reportedly shows $100M+ in assets moving from a Bitget cold wallet. πŸ‘€ Something unusual appears to be happening at Bitget. No official explanation for the situation has been confirmed yet. Bitget users, are your withdrawals working normally?
4
4
37
740
Big opportunities often start with simple actions. Supporting BIGROCK and the community. Wishing everyone the best of luck!
2
2
6
226
May you never read something like this in your Web3 journey. Say Ameen. πŸ™
33
3
61
1,165