๐
Kwanciyar hankali a rayuwa yana samuwa ne idan mutum ya koyi haฦuri da abin da ALLAH Ya ฦaddara Ya raba masa.
Ba komai ne za mu samu yadda muke so ba, amma duk abin da ALLAH Ya zaษa mana, shi ne mafi alheri a gare mu. Ka yarda da ฦaddara, ka yi haฦuri, ka dogara ga ALLAH domin abin da Ya hana ka, ba don Ya ฦi ka ba ne, kuma abin da Ya ba ka, ba don ka fi kowa cancanta ba ne.
Ka yarda da rabonka, domin rabon ALLAH ba ya kuskure.