"Duk wani Dan Takarar Majalisar jiha da ya amince ya sallama takararsa ga dan takarar APC a yanzu haka ana ba su Naira miliyan 50, masu Takarar Majalisar Wakilai Kuma ana basu Naira miliyan 200 da mota.” Buba Galadima, Jigo a jam’iyyar NDC
2
13
475
Mai girma Atiku ya gaza bada wannan amsar....
1
2
4
897
Bana kwaɗayin zama Shugaban Kasa, ina kwaɗayin yin aiki ne. Bazan kara kwana daya ba a Presidential Villa idan har na gama wa'adin shekaru huɗu na. -Inji Peter Obi
2
21
63
1,661
BREAKING: INEC has officially updated the NDC logo after the court ruling. This here is the official NDC logo on INEC's portal ✌️
10
23
1,532
Mr. Peter Obi ya kara bani kwarin gwiwar ba shi kuri'a ta a 2027 bayan hirarsa da BBC Hausa... Madina tace: “Ka yi wa ’yan Najeriya alkawarin yin wa’adin shekara hudu a kan kujerar shugaban kasa. Shin ba za ka kamu da son mulki ba bayan wa’adin?” Mr. Peter Obi yace: “Ba zan kara kwana daya bayan shekaru hudu ba. Ina kwadayin yin aiki ne, ba ina kwadayin yin mulki ba.” A kan matsalar tsaro, Obi yace ba zai zauna a Abuja yana ta bada umarni ba, zai dinga zuwa wuraren domin gani da idanunsa. Abin da ake bukata shi ne shugaban kasa ya saka a ransa cewa matsalar za ta zo karshe. Masu aikata laifi nan an san su, suna cikin daji, saboda haka za mu nemo su. Madina tace: “Amma dai zan ganka a Jejina, domin nima zan dinga zuwa aiki.” Mr. Peter Obi yace: “Ai Madina, idan na zama shugaban Najeriya, ba zan bar kasar nan ba, ba zan je hutu ko na kwana daya ba a cikin shekaru hudun. Zan yi tafiya ne kawai saboda wasu dalilai, amma ba don hutu ba.” “A cikin shekaru hudun, zan yi hutuna a nan Najeriya, a Zamfara, ko Sokoto, ko Jos. Zan je wuraren da aka fi fama da matsala. Ina so in yi amfani da damar hakan wajen tattaunawa da jama’a.” A bangaren tallafin mai, Obi yace cin hanci da rashawa su ne babbar matsalar, kuma zai yi maganin cin hanci da rashawar da ake yi a bangaren tallafin mai. Cin hanci ne ya tsala bangaren tallafin mai. Abin da zan yi shi ne kawar da cin hanci sannan a ci gaba da bada tallafin. “Idan ba ka sata, matarka da ’ya’yanka ba sa sata, za a rage wannan matsalar da kaso 50 cikin 100.” Madina tace: “Buhari ya taba cewa zai yi maganin cin hanci da rashawa, amma hakan bai yiwu ba.” Obi yace: “Tsaya, tsaya Madina. Bambanci na da Buhari shi ne, shi bai kasance mai cikakken iko ba. Ni kuma zan kasance mai cikakken iko a gwamnati.” Madina tace: “Za ka janye idan aka samu dan takara guda daya ka goya masa baya?” Obi yace: “A bar mutane su zabi wanda suke so.” Madina tace: “Ba za ka janye ba kenan?” Yace: “No, no... Ki yi tunani. Idan mutum daya ya samu kuri’u miliyan 20 fa?” Idan ka ci zabe a 2027, za ka sake yin takara? Obi yace: “Lokaci na kara tsufa, amma kila in yi idan ta kama. Amma ina son Najeriya ta zama kasa da yaran da aka haifa bayan samun ’yancin kai za su yi mulki.” Me yasa baka zabi mataimaki matashi ba, duk da ka ce kana son matasa su mulki Najeriya? Obi yace: “A’a, a’a. Kwankwaso idan aka kwatanta shi da sauran ’yan takarar Najeriya, matashi ne. Aikin yana bukatar wanda ya goge. Kwankwaso yana da gogewa a bangaren siyasa.” Nigeria will be OK 👍 Peter Obi ya cancanta. 🇳🇬 Abdallah karwai ✍️ 6/9/2026 Fatima Raka
46
1,051
3,271
94,436
Kwankwasiyya Reporters retweeted
Nigeria will Be OK✌️Insha Allahu.
3
62
169
2,244
Tawagar Dantakarar Majalisar Tarayya na Karamar Hukumar Nasarawa kenan Hon. Mustapha Alkasim Dan Hajiya na Jam'iyyar NDC suke zagayen Motsa Jam'iyya, a Mazabar Gama. Allah ya bamu sa'a ...
5
130
489
38,236
“I warned Kwankwaso & Obi not to join the ADC because it was built around Atiku” Buba Galadima.
6
186
709
29,396
NDC Nasarawa Update: Nasarawa State pulled out big for the Obi-Kwankwaso March. If Obi could win this state without any serious candidates in 2023, I wonder what would happen in 2027 with Kwankwaso added alongside an array of NDC Candidates! ✌
1
29
104
5,511
The incoming Governor of Kano State, insha Allah🙏
1
17
55
1,311
Lokacin da Maza suke yaki domin kare mutuncin Arewa da yan Arewa, Habu Dubai AKA Ligidi yana can ya buya a Dubai sai kakar zabe tazo ya dawo gida Nigeria. Wannan Madugu ne a lagos yaje domin tsayawa yan Arewa dake Kasuwanci a kasuwar Mile 12 dake Lagos. Amma sai wani dan Bagidajiya yace maka Kwankwaso baya kishin Arewa. Duk wanda ya kara cewa Madugu baya kishin Ub.... ya daki hancin... Uw....
7
39
1,610
Kwankwasiyya Reporters retweeted
I congratulate Nigerians, especially the people of Kano, on our 66th Independence Anniversary. I call for unity, good governance, and greater education, healthcare, security and job creation. May Nigeria enjoy peace, prosperity and progress. Happy Independence Day. -AA Gwarzo
15
62
264
2,644
HUNGER HAS NO TRIBE. POVERTY HAS NO REGION. BAD GOVERNANCE HAS NO PARTY. Hunger and starvation do not differentiate between Hausa, Fulani, Igbo, Yoruba, or any other ethnic group. Poverty does not know whether you are from the North or the South. Bad roads, unstable electricity, and inadequate access to clean water do not ask whether you are a Muslim or a Christian. Bad governance and incompetent leadership do not discriminate between APC, NDC, ADC, or any other political party. Insecurity, poor education, inadequate healthcare, unemployment, and other social challenges do not care about your tribe, religion, region, skin colour, or political affiliation. If our challenges do not recognise these differences, why should we allow tribal and regional sentiments to determine who leads us? The time has come to look beyond tribe, religion, and region and focus on competence, capacity, character, track record, ideology, and measurable achievements when choosing our leaders. In the 2027 presidential election, Nigerians deserve to carefully examine the records, ideas, experience, and capacity of all candidates before making their choice. Obi–Kwankwaso represents a ticket that deserves serious consideration. Give them a chance in 2027, and let the people decide based on competence, ideas, and performance. ONE NIGERIA. ONE DESTINY. COMPETENCE OVER TRIBALISM. Happy Independence Day🙏 1st October, 2026 Comrade Abdullahi Ghali Basaf Deputy National Publicity Secretary, OK Movement National Leader, Kwankwasiyya Reporters Nigeria
14
26
979
Two gladiators in the political arena, joined together to fight a common enemy: corrupt politicians. Both are champions of their respective states. Both have records of winning elections and successfully defending their mandates in court. Malam Obi has a record of transforming the economy of Anambra State. A successful businessman, he is equipped with the experience of how to turn one naira into one thousand naira. Nigeria’s economy, now on the verge of ruin, needs Obi to help rebuild and strengthen it. Kwankwaso, a patriotic Nigerian and a politician with the courage, resilience, and fighting spirit of an activist, has a record of changing the destiny of young people from grass to grace. Nigerian youths are at a crossroads, facing uncertainty and hopelessness, and they need that kind of leadership now more than ever. Two men. Two different strengths. One common mission: to build a better future for Nigeria. Let us support these great men and change the direction of our future for the betterment of ourselves and, most importantly, our children. Make sure you are OK 👌 before that day. ~ Abba M Sabilu
1
29
77
1,304
Danjuma da Danjummai, Nigeria Sai OK insha Allah...
5
23
94
1,872
Let me open your eyes with simple arithmetic. 7,598,220 is the number of votes obtained by Obi/Kwankwaso in the 2023 election. Atiku had 6,984,520. The difference is 613,700 votes. When rounded to three significant figures, the number is 614,000, cif-cif. Let us assume Tinubu will lose half of his votes, meaning: 8,794,726 ÷ 2 = 4,397,363. If this half is shared equally between Malam Obi and Atiku, each will have an additional 2,198,681.5 votes. Now: Atiku: 6,984,520 + 2,198,681.5 = 9,183,201.5 Obi/Kwankwaso: 7,598,220 + 2,198,681.5 = 9,796,901.5 9,796,901.5 − 9,183,201.5 = 613,700. 613,700, when rounded to three significant figures, is 614,000, cif-cif. This number is what is giving Atikutooters headache. They desperately want it, but they cannot loot it. The 73% online votes that go to Atiku will be less than 23% compared with the massive offline votes that will go to Obi/Kwankwaso in 2027. So don't panic. My question is: How will Tinubu risk his vulnerable 8 million votes to Obi/Kwankwaso, with 7 million votes, only to sabotage Atiku, with 6 million votes? Are you mathematically OK? That's why, whenever I hear some Atikulated individuals spreading this flimsy propaganda that the Obi/Kwankwaso ticket is working for Tinubu with the aim of sabotaging Atiku's votes, I only chuckle, shake my head in awe, and ignore them. How could someone imagine such an impossibility? Nigeria is full of political prostitutes: among them are academicians, religious clerics, traditional leaders, judges, activists, entertainers, and even governors. But history is a mirror for personal inventory. Look at these two individuals sitting beside each other. One is prudent and the other is frugal. One is disciplined and the other is gentle. Both are no-nonsense, nonsmoking, non-philandering teetotallers, and, more importantly, Obi alone is a proven anti-corruption crusader. This is the most fantastic political collaboration in the entire Nigerian political history. Bet me. If you are Obidiently and mathematically OK, write “I’m OK 👌” in the comments section. ~ Abba M Sabilu
10
10
66
2,790
Mai Girma Dantakarar Mataimakin Gwamnan Jihar Kano na Jam'iyyar NDC H.E Mustapha Rabiu Kwankwaso a karamar Hukumar Madobi Jiya.
3
67
307
5,630
Yesterday in Sokoto, the NDC Presidential Candidate, His Excellency Mr. Peter Obi , alongside the NDC Vice Presidential Candidate, His Excellency Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE, held a special engagement with Muslim and Christian clerics, Igbo and Yoruba community leaders residing in the state, NDC Nigeria Movement, and members of the Key Special Academy Alumni Association. The engagement provided an opportunity to discuss important national issues and explore practical ways to move Nigeria forward.
13
51
1,546
Muna so ayi hada, amma muna da bukatar .... -Jagora Kwankwaso
12
47
196
5,609