Allah Ya jiƙan Malam da rahama, Ya gafarta masa, Ya haskaka kabarinsa, Ya ɗaukaka darajarsa, Ya kuma saka masa da Aljannatul Firdausi.
Ya Allah, Ka amfanar da mu da ilimin da Malam ya bari, Ka sa mu kasance masu neman gaskiya da hujja, Ka tsare mu daga jahilci da bin son zuciya, kuma Ka haɗa mu da bayinKa salihai a Aljannatul Firdausi.