Advanced Price Action Batch 4 sun nuna ƙwazo da fahimta ta hanyar submissions ɗinsu masu kyau cikin PDF.
Jinjina ga ɗalibai da kuma Malam @tajuddeeny2 bisa ƙoƙarin da yakeyi wajan gina traders masu hangen nesa.📈
#TYHZarandaTradingAcademy #AdvancedPriceAction #TradingJourney
3
207





