Yawaita Salatin Annabi (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi) hanya ce ta samun yabo mai yawa daga Allah a cikin mafi girman taro, ta hanyar sa, Allah yana kawar da damuwa, yana gafarta zunubai, yana ɗaga darajarmu, kuma yana ba da albarka da falala mai yauwa