茒an takarar shugaban Najeriya, Peter Obi, ya bayyana cewa zai mayar da tallafin man fetur idan ya zama shugaban 茩asa, amma ya ce hakan zai kasance ne tare da matakan da茩ile rashawa.
馃摳 - Ifiokabasi Ettang/Madina Maishanu
Cikin wata sanarwa da sojojin suka fitar sun ce sun yi amfani da jiragen ya茩i da dakarunsu na 茩asa wajen hallaka maya茩an na ISWAP.
Karin bayani - bbc.in/4ycgVCK
A yau 7 ga Oktoban 2026 ake cika shekara uku da aka kai wani gagarumin hari daga Gaza zuwa Isra'ila, lamarin da ya sauya yanayin siyasa da tsaro na Gabas ta Tsakiya
BBC ta rairayo wasu muhimman abubuwa da suka faru daga ranar zuwa yanzu.
馃帴 - Rabi始atu Runka/Badamasi Mukhtar
Cristiano Ronaldo ya taya Lionel Messi murnar ritaya daga tawagar Argentina inda ya yaba rawar da ya taka wa kasar.
Ronaldo ya bayyana hakan ne a cikin kwamen na hotunan da Messi ya wallafa a shafinsa na Instagram.
Cikin wata sanarwar da Olubadan ya fitar ya ce gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya tabbatar da sakin matasan da aka sace a makon da ya gabata
Karin bayani - bbc.in/3VSqiK8
Kamfanin dillancin labarai na Reuters ya ce Tehran ta aika ku蓷a蓷en ne domin taimaka wa mutanen da ya茩in Isra'ila ya raba da muhallansu.
Karin bayani - bbc.in/4yxQ84z
A cewar Hukumar Lafiyar Birtaniya (NHS), shan paracetamol fiye da adadin da aka amince da shi na iya haifar da mummunar illa ga hanta da kuma 茩oda.
Karin bayani - bbc.in/3UfL7ia
Da safiyar ranar 7 ga Oktoban 2023, maya茩an Hamas suka 茩addamar da hare-hare ta sama da ta 茩asa da kuma ta wasu hanyoyi daga Gaza zuwa Isra'ila.
Karin bayani - bbc.in/4zjynWH
Magoya bayan Messi na ci gaba da alhinin bankwana da gwarzonsu wanda ya yi ritaya daga tawagar Argentina bayan wasansu da Benin.
Messi da 拼an'uwansa sun shar蓳i kuka yayin bikin bankwana da 蓷an wasan inda aka karrama shi bayan an tashi daga wasa.
馃帴 - Aisha Aliyu Ja始afar
Lionel Messi ya buga wasansa na 茩arshe a tawagar Argentina bayan kwashe shekara 21 yana taka mata leda.
Jami始ar Buenos Aires ta bai wa 蓷an wasan digirin girmamawa, kuma ya samu kyaututtuka da dama.
Da me za ku fi tuna Messi a Argentina?
Kamfanin jiragen sama na Kenya Airways ya tabbatar da mutuwar wani fasinja a cikin jirginsa da ke kan hanyarsa daga Nairobi zuwa Legas jim ka蓷an kafin jirgin ya sauka a filin jirgin sama na Murtala Muhammed.
茦arin bayani - trib.al/akyCoyQ
Lauyoyin Christa Pike sun ce tana samun kulawar likitoci na musamman, amma har yanzu hannayenta a 蓷aure suke duk da tana kwance a asibitin.
茦arin bayani - bbc.in/4hJr0kb
A shirye Aston Villa ta ke ta 蓷auki 蓷an wasan Brazil Endrick a matsayin 蓷an wasan aro, bayan da 蓷an wasan ya gaza burge Jose Mourinho
Karin bayani: bbc.in/4hHGEhr
Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya (ICC) ta fitar da 茩arin bayanai kan sammacin kama wasu manyan shugabannin Taliban da ta bayar a bara
Karin bayani: bbc.in/4rTsrkO
A lokuta da dama mutane kan saye mota sannan daga baya su gano akwai matsaloli tattare da ita.
Munnir Abdulsalam, mai fashin ba茩i kan mota ya bayyana abubuwan da za ku yi la始akari da su wajen sayen mota, tare da 茩arin haske kan motoci masu amfani da lantarki.
馃帴 - Abba Auwalu
Hukumar tace fina-finan Kano ta yi 茩arin haske kan gayyatar da ta yi wa Tijjani Gandu dangane da wata wa茩a da ya fitar wadda take zargin ta sa蓳a wa doka
Karin bayani - bbc.in/4rRleS7
A ranar Litinin ne wani jirgin sojin saman Najeriya ya yi hatsari inda mutum 32 da ke cikin jirgin suka rasa rayukansu.
Ga wasu bayanai da suka kamata ku sani kan jirgin 茩irar ATR-42.
馃帴 - Rabi始atu Kabir Runka