Good morning
Barka da zuwa Dan Ali Academy
Mun yanke shawarar sake sadaukar da lokacinmu domin bayin Allah su koyi DEX daga tushe.
Musamman ga:
โข Wadanda basu iya ba
โข Wadanda suke son koyon DEX amma basu san inda zasu fara ba
โข Wadanda suke son fahimtar trend da kasuwa yadda ya kamata
Insha Allah, nan ne zamu maida alkiblar mu wajen koyar da DEX da tsari.
๐คฒ Adduโa
Muna rokon Allah:
Ya karษi wannan aiki ya saka a mizanin alheri.
Duk wani kuskure da zamu yi, muna rokon Allah ya kawar da mu daga gare shi.
Duk inda muka yi daidai, muna fatan ya zama mai tasiri a zukatan masu sauraro.
Ameen ๐คฒ
๐ Join us here:
t.me/danaliaccadmy๏ฟฝ
Letโs grow. Letโs learn. Letโs build freedom through knowledge. ๐