TRADING CHALLENGE!
Daga jiya 1st October, na fara trading challenge da $40. ๐ฏ
Goal: mayar da $40 zuwa $200 kafin ฦarshen shekara In Sha Allah.
Idan kana trading, ka zo mu yi sharing ideas, muyi trading tare, mu amfana tare. ๐ค๐ฅ
Letโs see how far we can go!