🚨 SCHOLARSHIPS + DISCOUNT.
A karanta har karshe.
Registration na TrustChain Academy za'a rufe nan da kwanaki 7.
Amma muna da Special 48 Hours Offer ga wadanda suke da Interest!
A cikin waɗannan awanni 48 kacal, duk wanda ya yi registration zai biya:
₦30,000 ❌
₦20,000 ✅
Wato kana saving ₦10,000 idan ka yi payment cikin awa 48 din nan.
🎓 BANGAREN SCHOLARSHIP!
Za mu ba mutane 3 daga cikin yan baiwa 100% FREE SCHOLARSHIP nashiga TrustChain Academy.
Kana son shiga?
❤️ Like wannan post
🔁 Repost
✅ Ka tabbatar kana following
@Trustchain0
👥 Tag 3 friends in a comment
Za mu zaɓi mutane 3 daga comment section abasu free scholarships. 🎓
48 hours for ₦20K.
3 FREE Scholarships.
7 days until registration closes.
Trustchain Itace Academy guda ɗaya a Arewacin Nigeria da ta kware wajen horar da dalibai akan harkokin Web3.